-
Me muke amfani da duniya don yi?
-
Bari mu zagaya don ganowa.
-
Kowane daƙiƙa cikin zagayarwarmu na bayyana kashi 1 cikin ɗari na ƙasa
-
da kuma yadda muke amfani da ita.
-
Duniya a cikin daƙiƙu 100.
-
Ka shirya?
-
Mun yi amfani da daƙiƙa 10 mu na farko
muna tafiya a faɗin ƙasar kankara.
-
Kuma daƙiƙa 11 na gaba a cikin Hamada,
ƙasar da ba komai a ciki kuma cike da Duwatsu.
-
Kawai ka tura gaba.
-
Ƙarin daƙiƙu Biyu na tafiyarmu shi ne a yanayin muhallin
-
da bamu cika amfani da shi ba,
-
haɗi da kaɗai
-
daƙiƙu 8 na gandun daji.
-
Duk sauran filallaki mutane na amfani da
su kai tsaye sosai.
-
Kaɗai kashi 1 na ƙasa ne aka gina,
-
amma kuma tsawunmu ta zaga ko'ina a duniya.
-
Shukoki sun mamaye aƙalla kashi 11 na ƙasa,
-
kusan rabi ana ciyar da shi ga dabbobin gida
-
ko kuma na daƙiƙu 20.
-
Mun sake shiga cikin bishiyoyi.
-
Ana gudanar da waɗannan jejin ne don katakinta
-
na taka muhimmin mataki wajen daidaita yanayinmu,
-
iska da ruwa.
-
Wasu suna da kyau ga namun daji
don abubuwa da yawa da za a sani,
-
amma abin takaici ne
ganin mun fifita
-
fiye da kashi 1/3 na ƙasa don samar
da nama, kayan madara da dabba.
-
Ba a yi amfani da daƙiƙu 14 na tafiyar mu sosai ba,
-
Ciyayi na jeji da kuma jerin ƙasashe,
-
kamar dai
-
shanaye, tumakai da awaki.
-
Dabbobin daji na iya
cin ciyayi a nan.
-
Ana kula da wasu dabbobin gidan a hankali don
haka wasu nau'o 'in zasu iya bunƙasa.
-
Da yawa ba haka bane
-
daƙiƙu 19 mu na ƙarshe, tare da ciyayin abincin da muke amfani da shi wajen kiwon
-
shanaye.
-
Shanaye yanzu suna da
tarin kwararru
-
kusan fiye da sau 10 na
-
dukkan dabbobin daji
masu shayarwa a haɗe.
-
A lokaci na rikicin yanayi
-
da kuma lokacin da miliyoyin nau'o'in halittu ke cikin haɗarin gushewa,
-
shi ne dalilin da ya sa
-
mesa ba za mu sake tunanin waɗannan haɗin ƙasashen da muke da su da kuma yadda muke amfani da su?
-
Ina buƙatan ƙarin bishiyoyi,
don Allah.
-
Ina tsammanin ƙarin yanayi
zai fi kyau.
-
To me idan muka
ƙara wuri don yanayi?